2 Chronicles 8:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su ne kuma manyan ma’aikatan Sarki Solomon, manyan mutane ɗari biyu da hamsin masu lura da mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْ كُمَ ذَمَ مَنْيَنْ شُوغَبَنِّنْ دَ سُلَيْمَٰنُ يَنَطَ؞ يَوَنْ مَاسُ لُورَ دَ سَوْرَنْ مَعَيْكَتَ، مُتُمْ طَرِے بِيُ دَ حَمْسِنْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manyan shugabanni na sarki Sulemanu, mutum ɗari biyu ne da hamsin waɗanda suke iko da jama'a.