2 Chronicles 8:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kan bagaden Ubangiji da ya gina a gaban shirayi, Solomon ya miƙa hadayun ƙonawa ga Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُلَيْمَٰنُ يَمِيڧَ هَدَايُ نَڧُواْنَاوَا عَكَنْ بَغَدٜىٰنْدَ يَغِنَ وَ يَهْوٜىٰهْ أَغَبَنْ ذَوْرٜىٰ نَغَبَنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sulemanu ya miƙa hadayun ƙonawa ga Ubangiji a kan bagaden da ya gina wa Ubangiji a gaban shirayi.