2 Chronicles 8:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a kuwa yi rashin biyayya ba game da abin da sarki ya umarta game da firistoci ko Lawiyawa a kan kayan haikalin ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتُواْثِے دَ لَوِيَاوَا بَسُ كَوْثٜىٰ دَغَ أَبِنْدَ سَرْكِے يَعُمَرْثٜىٰسُ سُيِ بَعَكَنْ كُواْوَنٜىٰ أَبُ، كُواْ عَكَنْ عَيْكِنْ طَكُنَنْ أَجِيَ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firistoci da Lawiyawa kuwa, ba su kauce wa umarnin sarki a kan kowane al'amari ba, ko a kan sha'anin taskoki.