2 Chronicles 8:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya sāke gina ƙauyukan da Hiram ya ba shi, ya kuma zaunar da Isra’ilawa a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ يَسَاكٜىٰ غِنَا بِرَنٜىٰنْ دَ هُرَمْ يَبَا شِ؞ يَكُمَ ذَوْنَرْ دَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ عَثِكِنْ بِرَنٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan ya sāke giggina biranen da Hiram ya ba shi, ya zaunar da Isra'ilawa a cikinsu.