2 Chronicles 8:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma gina Tadmor a hamada da kuma dukan biranen ajiyar da ya gina a Hamat.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڧَارَ غِنَا بِرْنِنْ تَدْمُوارْ وَنْدَ يَكٜىٰ أَدَاجِ دَ دُكَنْ غَرُضُوً أَجِيَ عَيَنْكِنْ هَمَتْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya gina Tadmor a jeji, a Hamat kuwa ya gina biranen ajiya.