2 Chronicles 8:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
haka kuma Baโalat da dukan biranen ajiyarsa, da kuma dukan birane domin keken yaฦinsa da dawakansa, duk abin da ya so yฤ gina a Urushalima, a Lebanon da kuma dukan yankin da ya yi mulki, ya gina shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููู
ููฐูู ููููู
ู ุบูููุง ุจูุฑููููู ุจูุนูููุชู ุฏู ุบูุฑูุถููู ุงููุฌูููุฑู ููุงูู ุฏู ูููููููุงูู ุฏูููููููุณู ุฏู ููุงููุฌูููุฑู ููููฐูููููู ุฏููุงููููู ููุงฺงูููุณูุ ุณูููููู
ููฐูู ููุบููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ูููู ูููููุฑู ุบูููุงููุง ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ููููฐุจููููุงูู ุฏู ุงููููุงููุฑู ูููููููู ู
ูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kuma Ba'alat da dukan biranen ajiya waษanda yake da su, da birane don karusansa, da birane don mahayan dawakansa, ya gina dukan abin da yake bukata a Urushalima, da Lebanon, da a dukan ฦasashen da suke cikin mulkinsa.