2 Chronicles 8:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Solomon bai mai da Isra’ilawa bayi don aikinsa ba; su ne mayaƙansa, shugabannin hafsoshinsa, da shugabannin keken yaƙinsa da kuma mahayan keken yaƙinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بَيْسَا وَنِ دَغَ ثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُيِ عَيْكِنْ بَوْتَبَ؞ مَيْمَكُوانْ حَكَ سُونٜىٰ سُواْجُواْجِ دَ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِ دَ شُوغَبَنِّنْ سُواْجُواْجِ مَاسُ لُورَ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ دَ مَاسُ هَوَنْ دَوَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Sulemanu bai bautar da kowa daga cikin mutanen Isra'ila ba, su ne mayaƙansa, da shugabannin yaƙi, da shugabannin karusansa, da mahayan dawakansa.