2 Chronicles 9:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ban da harajin da fatakai da ’yan kasuwa suke biya. Haka kuma dukan sarakunan Arabiya da gwamnonin ƙasar suka kawo zinariya da azurfa wa Solomon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَنْدَ هَرَاجِنْ دَ یَنْ كَاسُوَ سُكٜىٰبِيَ دَ رِيبَرْ كَاسُوَنْثِ دَ هَرَاجِنْ دَ سَرَاكُنَنْ أَرَبِيَ سُكٜىٰبِيَ تَرٜىٰدَ ڠُومْنُواْنِنْ يَنْكُنَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
banda wadda 'yan kasuwa da fatake sukan kawo masa. Dukan sarakunan Arabiya da masu mulkin ƙasar kuma sun kawo wa Sulemanu zinariya da azurfa.