2 Chronicles 9:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma yi ƙanana garkuwoyi zinariya ɗari uku, da bekas ɗari uku na zinariya a kowanne. Sarki ya sa su a cikin Fadan da ake kira Kurmin Lebanon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَيِ ڧأَنَانً غَرْكُوَ طَرِے عُكُ، كُواْوَنّٜىٰنْسُ أَنْيِ دَ ظِينَارِيَ وَدَّ تَكَيْ وَجٜىٰنْ كِلُواْ بِيُ؞ سَرْكِے كُوَ يَ أَجِيٜىٰ وَطَنَّنْ غَرْكُوَ أَ غِدَنْ كُرْمِنْ لٜىٰبَنُوانْ وَنْدَ يَغِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ƙera garkuwa ɗari uku ƙanana na zinariya, kowace garkuwa nauyinta shekel ɗari uku ne. Sarki fa ya ajiye su a gidan da aka gina da katakai daga Lebanon.