2 Chronicles 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zakoki goma sha biyu sun tsaya a kan matakalai shida, ษaya a ฦarshen matakala guda. Ba a taษa yin irin wannan abu don wata masarauta ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููู
ููฐูู ูููู ุตฺูขููุฑู ุฐูุงูู ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุ ุนูููุณูุง ุตฺูขููุฑู ุฐูุงูู ุบูุฏูุง ุงฺูููููููฐ ุนููููุงููููููููฐ ุบูููฐฺขูููฐ ููู
ูุชูููููููู ุดูุฏูุ ุจูุงุจู ฺงูุณูุฑูุฏู ุนููู ุชููปููููู ุงููุฑููู ููููููู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai kuma siffofin zaki goma sha biyu, zaki biyu a kowane mataki, gefe da gefe. Ba ma sarautar da aka taษa yi irin wannan.