2 Chronicles 9:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya amsa dukan tambayoyinta; babu wani abin da ya yi masa wuya yă bayyana mata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ كُوَ يَأَمْسَ مَتَ دُكَنْ تَمْبَيُواْيِنْتَ، بَابُ أَبِنْدَ يَغَغَرٜىٰشِ يَبَيَّنَ مَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulemanu kuwa ya amsa dukan tambayoyin da ta yi masa, ba wani abu da yake ɓoye ga Sulemanu wanda ya kāsa bayyana mata.