2 Chronicles 9:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shekara, shekara, duk wanda ya zo wurinsa yakan kawo kyauta, kayayyakin azurfa da na zinariya, da riguna, makamai da kayan yaji, da dawakai da kuma alfadarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَكَٰوُاْ ݣَوْتَنْسَ نَأَظُرْڢَا دَ ظِينَارِيَ دَ رِيغُنَ دَ كَايَنْ يَاڧِ دَ كَايَنْ يَجِ دَ دَوَكِ دَ جَاكُنَنْ دُواْكِ؞ وَنَّنْ يَثِيغَبَ كُواْوَثٜىٰ شٜىٰكَرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowannensu yakan kawo masa kyautai na kayayyakin azurfa, da na zinariya, da riguna, da turare, da kayan yaji, da dawakai, da alfadarai, masu yawan gaske a kowace shekara.