2 Chronicles 9:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da sarauniyar Sheba ta ga hikimar Solomon da kuma fadan da ya gina,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرَوْنِيَرْ شٜىٰبَ تَجِ حِكِمَرْ سُلَيْمَٰنُ، تَكُمَغَا غِدَنْ سَرْكِنْدَ يَغِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Sarauniyar Sheba ta ga hikimar Sulemanu, da gidan da ya gina,