2 Chronicles 9:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta ga abincin da yake teburinsa, ta ga zaman fadawansa, bayi masu yin masa hidima cikin rigunansu, ta ga masu riฦe kwaf cikin rigunansu da kuma hadayun ฦonawar da ya yi a haikalin Ubangiji, sai mamaki ya kama ta.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชูุง ููู
ูุบูุง ุงููุฑููู ุนูุจูููุซููู ุฏูููููููฐ ุนูุชูููฐุจูุฑูููุณู ุฏู ููุฏูู ุฏูุชููุงููููุณู ุณูููููฐ ุฐูู
ู ุฏู ููุฏูู ุนูููููฐูููู ุญูุฏูู
ู ุฏู ู
ูุงุณู ู
ฺููงู ู
ูุณู ุงููุจููู ุดูุง ุฏู ุงููุฑููู ุฑููุบููููู ู
ูุงุณู ุญูุฏูู
ูุฑูุณู ุฏู ููุฏูุงูููู ุฏูููููููฐ ู
ฺููงูุงูู ุงูู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ ุณููู ุชูุฑฺูงูููฐ ุจูุงูู ุฏู ู
ูุงู
ูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da irin abincin da yake kan tebur ษinsa da irin zaman manyan mutanensa, da barorin da yake yi masa hidima, da irin tufafinsu, da masu ba da abin sha, da irin tufafinsu, ta kuma ga hadayun ฦonawa da yake miฦawa a Haikalin Ubangiji, sai ta ji ba ta da sauran kuzari.