2 Chronicles 9:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ce wa sarki, “Labarin da na ji a ƙasata game da nasarorinka da hikimarka, gaskiya ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ غَنِنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ، سَيْتَثٜىٰ وَ سُلَيْمَٰنُ «لَابَرِنْدَ نَجِ عَڧَسَاتَ غَمٜىٰدَ أَيُّكَنْكَ دَ حِكِمَرْكَ غَسْكِيَ نٜىٰ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarauniya ta ce wa sarkin, “Ashe, gaskiya ce, labarinka da na ji a ƙasata a kan al'amuranka da hikimarka.