2 Corinthians 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yayinda kuke taimakonmu ta wurin adduโoโinku. Mutane da yawa kuwa za su yi godiya ta dalilinmu, saboda albarkar da aka yi mana, ta amsa adduโoโi masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูููู
ูููููฐู
ู ุฏู ุงููุฏููุนูุ ุชูููููููููฐ ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุฐูุงุณูุบููุงูุฏูููฐ ูู ุงูููููู ุณูุจููุงูุฏูู
ููุ ุณูุจููุงูุฏู ุงููููุจูุฑููููู ุฏู ุฐูุงู
ู ุณูุงู
ู ุชูููุฑููู ุงููู
ูุณู ุงููุฏููุนููุงูุนู ู
ูุงุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ma sai ku taimake mu da addu'a, domin mutane da yawa su gode wa Allah, ta dalilinmu, saboda albarkar da aka yi mana, ta amsa addu'o'i masu yawa.