2 Corinthians 1:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi shiri in ziyarce ku a kan hanyata zuwa Makidoniya, in kuma sāke dawo wurinku a kan hanyata daga Makidoniya, sa’an nan ku yi mini rakiya a hanyata zuwa Yahudiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا شِرْيَ إِنْظِيَرْثٜىٰكُ عِدَنْ ذَنْ تَڢِے مَكِدُواْنِيَ، إِنْسَاكٜىٰ بِنْ وُرِنْكُ كُمَ عِدَنْ إِنَدَاوُاْوَ، دُواْمِنْ إِنْسَامِ تَيْمَكُوانْكُ دُواْمِنْ تَڢِيَاتَ ذُوَا يَهُودِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato niyyata in bi a kanku in za ni Makidoniya, in kuma komo wurinku daga Makidoniya, sa'an nan ku yi mini rakiya in zan tafi Yahudiya.