2 Corinthians 1:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuna gani na yi wannan shirin ba da sanin abin da nake yi ba ne? Ko kuwa, kuna gani na yi shirin nan da halin mutuntaka ne, don in ce, โIโ in koma in ce, โAโaโ?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ุบููู ุซูููฐูู ููุงูู ููููููู ุดูุฑู ุจูุฏูุณููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐููุจูููููฐุ ูููุงู ููููุ ูููู ุบููู ููุงูู ุดูุฑูููููู ุฏู ุญููููู ู
ูุชูููุชููู ููููฐุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููุซูููฐ ยซุนูุยป ุงูููููููุงูู
ู ุงููููุซูููฐ ยซุงููุนูยปุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, a lokacin da na yi niyyar yin haka, wato na nuna rashin tsai da zuciya ke nan? Ko kuwa shiririta nake yi kawai irin ta halin mutuntaka, in ce, โIโ in koma in ce, โA'aโ?