2 Corinthians 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabo ya tabbata ga Allah, da Uban Ubangijinmu Yesu Kiristi, Uba mai tausayi, da kuma Allah na dukan taโaziyya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุจูุฑููู ุชูุง ุชูุจููุชูุง ุบู ุงูููููู ุนูุจูุงุ ุดู ุฏูููููููฐ ุนูุจููู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ ุนูุจูุง ู
ููู ูููููู ุชูููุณูููุ ุงูููููู ููููุฏู ููููููฐูู ู
ููู ูููุงูููุซูููฐ ุงููุฑููู ุชูุนูุธูููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Godiya ta tabbata a gare shi, shi wanda yake Allah, da Uba na Ubangijinmu Yesu Almasihu, Uba mai yawan jinฦai, Allah na dukan ta'aziyya,