2 Corinthians 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda yakan yi mana taโaziyya a cikin dukan wahalolinmu, domin mu kuma mu iya taโazantar da waษanda suke cikin kowace irin wahala, da taโaziyyar da mu kanmu muka samu daga Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููููู ู
ููู ุชูุนูุธูููู ุนูุซููููู ุฏููููู ููููููุฑูู
ูุ ุฏููุงูู ู
ูู ู
ูุง ู
ููู ูู ููุทูููุณู ุชูุนูุธูููู ุนูุซููููู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ููููููุฑูุณู ุฏู ููููููู ุชูุนูุธููููุฑู ุฏู ู
ููู ุณูุงู
ู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
shi da yake yi mana ta'aziyya a dukan wahalarmu, domin mu kuma mu iya ta'azantar da masu shan kowace irin wahala, da ta'aziyyar nan da mu ma muka samu a gun Allah.