2 Corinthians 1:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama kamar yadda wahalar Kiristi ta cika har tana zuba a cikin rayuwarmu, haka nan kuma ta wurin Kiristi ta’aziyyarmu ta cika har tana zuba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ مُكٜىٰ شَنْ وُيَ يَدَّ أَلْمَسِيحُ دَ كَنْسَ يَشَا، حَكَكُمَ تَوُرِنْ أَلْمَسِيحُ ذَامُ سَامِ بَبَّرْ تَعَظِيَّرْ نَنْ تَ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin kuwa kamar yadda muke shan wuya ƙwarai, irin wadda Almasihu ya sha, haka kuma ake yi mana ta'aziyya ƙwarai, ta wurin Almasihu.