2 Corinthians 1:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Begen da muke da shi dominku kuwa, tabbatacce ne, domin mun san cewa kamar yadda kuke tarayya da mu a cikin wahalolinmu, haka kuma kuke tarayya da mu a cikin taโ€™aziyyarmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุง ู…ูŽุง ุดูŽูƒู‘ูŽุฑู’ูƒู ูƒููˆุงู’ ูƒูŽุทูŽู†ู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูู†ู’ ุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ุดูŽู†ู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ุชูŽุงู…ูุŒ ุญูŽูƒูŽ ูƒููˆ ู…ูŽุง ุฐูŽุงูƒู ุณูŽุงู…ู ุงู•ูุฑูู†ู’ ุชูŽุนูŽุธููŠู‘ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ู…ูŽู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa zuciyarmu a kanku ฦ™aฦ™ฦ™arfa ce, domin mun sani, kamar yadda kuka yi tarayya da mu a cikin shan wuya, haka kuma, za ku yi tarayya a cikin ta'aziyyar.