2 Corinthians 1:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba shakka, a zuciyarmu mun ji kamar hukuncin kisa ne aka yi mana. Wannan kuwa ya faru ne domin kada mu dogara da kanmu, sai dai ga Allah, wanda yake tฤ da matattu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูุฑู ู
ูุง ู
ูููุฌู ููู
ูุฑู ุญูููููุซููู ู
ูุชููู ุนููููู ู
ูููุ ุนูู
ููุง ููููููู ฺููขูุฑู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ู
ูุฏููุงูุบูุฑู ุบู ฺงููุงฺูงูุฑููู ููููู
ูุ ุณูููุฏููู ู
ูุฏููุงูุบูุฑู ุบู ุงูููููู ุ ููููุฏู ููููููฐ ุชูุงุฏู ููุทูููุฏู ุณููู ู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har ma muka ji kamar hukuncin kisa aka yi mana, wannan kuwa don kada mu dogara ga kanmu ne, sai dai ga Allah, mai ta da matattu.