2 Corinthians 10:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mu kam, ba za mu yi taƙama mu zarce iyakarmu ba, sai dai za mu yi taƙama cikin filin da Allah ya ƙayyade mana, filin kuwa ya kai har zuwa wurinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَيْ بَذَامُيِ تَاڧَمَ ڢِيٜىٰدَ يَدَّ يَا كَمَاتَبَ، سَيْدَيْ مُڟَيَ عَكَنْ إِيَاكَرْ دَ اللَّهْ يَيَنْكٜىٰ مَنَ، وَدَّ تَهَطَ حَرْ دَكُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma dai ba za mu yi alfarma fiye da yadda ya kamata ba, sai dai mu tsaya a kan iyakar da Allah ya yanke mana, wadda ta game har da ku.