2 Corinthians 10:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba mu wuce gona da iri a taƙamarmu ba, kamar yadda zai zama, da a ce ba mu zo wurinku ba, gama mun kai har wurinku da bisharar Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، كُو مَا كُنَ ثِكِنْ إِيَاكَرْ دَ اللَّهْ يَبَانِ، سَبُواْدَ حَكَ بَنْ وُثٜىٰ غُواْنَ دَ إِرِبَ سَعَدَّ نَتَڢِے حَرْ وُرِنْكُ دُواْمِنْ وَعَظِنْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے نَ أَلْمَسِيحُ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ba mu wuce gona da iri ba, kamar ba a hannunmu kuke ba, domin mu ne muka fara shan nisa, muka je a gare ku da bisharar Almasihu.