2 Corinthians 10:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina roฦ™onku cewa saโ€™ad da na zo kada ku tilasta ni in matsa muku, gama na tabbata zan iya tsaya wa waษ—anda suka ce abin da muke yi shaโ€™anin duniya ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ูŽ ุถููˆุงู’ฺงููˆุงู†ู’ูƒูุŒ ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุชูู„ูŽุณู’ุชูŽู†ู ุงู•ูู†ู’ ู…ูŽุงฺŸูŽ ู…ููƒู ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽุฐููˆุงู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู†ูŽุณูŽู†ู’ ุฐูŽู†ู’ุนููŠูŽ ู…ูŽฺŸูŽุง ูˆูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูˆูŽูŠู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูœู‰ูฐูŠูุŒ ุดูŽุนูŽู†ูู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุง ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ina roฦ™onku kada ku tilasta ni in matsa muku sa'ad da na zo, gama na tabbata zan iya tsaya wa waษ—anda suka ce abin da muke yi sha'anin duniya ne.