2 Corinthians 10:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna ka da masu gardama da kowane tunanin ษ—aga kai da yake kafa kansa gฤba da sanin Allah, muna kuma jan hankalin kowa ga bautar Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูู†ูŽ ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูู‡ูŽูˆูŽุฑูŽุŒ ู…ูู†ูŽ ุฑูุดูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุญูŽู†ูŽ ุณูŽู†ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ู…ูู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒููˆุงู’ู…ููˆุงู’ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุชูู†ูŽุงู†ู ุฐููˆูŽุงุบูŽ ุจูŽูˆู’ุชูŽุงุฏูŽ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุบูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muna ka da masu hujjoji a cikin zace-zacensu, muna rushe kowace ganuwar alfarma mai tare sanin Allah, muna kuma jan hankalin kowa ga bautar Almasihu.