2 Corinthians 11:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba shakka, kamar yadda gaskiyar Kiristi take a cikina, babu wani a yankunan Akayya da zai iya hana yin taƙaman nan tawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ غَسْكِيَرْ أَلْمَسِيحُ دَتَكٜىٰ عَثِكِنَ، نَثٜىٰ بَاوَنْدَ يَ إِسَ أَدُكْ ڢَاطِنْ ڧَسَرْ عَكَيَ يَثٜىٰ إِنْبَرْ يِنْ تَاڧَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Albarkacin gaskiyar Almasihu da yake tare da ni, ba mai hana ni fahariyar nan tawa a lardin Akaya.