2 Corinthians 11:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake mutane da yawa suna taƙama irin ta duniya, ni ma haka zan yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ أَݣَويْ وَطَنْسُ مَاسُ تَاڧَمَ كَمَرْ يَدَّ مُتَنٜىٰنْ دُونِيَا سُكٜىٰيِ، بَرِ نِے مَا إِنْيِ حَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da yake mutane da yawa suna fariya irin ta 'yan adam kawai, ni ma zan yi.