2 Corinthians 11:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiyar ita ce, kuna haฦuri da duk wanda ya sa ku bauta ko ya cuce ku ko ya more ku ko ya nuna muku isa ko kuma ya mare ku a fuska.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููู ูููู ููุณูุงูู ุจูููุชูุงุ ูููููู ุฌูู
ูุฑูููฐ ู
ูุณูุ ูููุงู ูููู ู
ููู ฺจููุซูููฐุ ูููุงู ููู
ููุงูุฑูููฐููุ ูููุงู ููููููู ู
ููู ุงููุณูุ ูููุงู ูููู ููู
ูุฑูููฐูู ุงูู ฺขูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don in wani ya sa ku bauta, kukan jure masa, ko ya yi muku ฦwace, ko ya more ku, ko ya nuna muka isa, ko kuwa ya mare ku.