2 Corinthians 11:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Laifi ke nan ne na yi da na ƙasƙantar da kaina, don a ɗaga ku zuwa babban matsayi ta wurin yin muku wa’azin bisharar Allah kyauta?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَيِ مُكُ وَعَظِنْ لَابَرِ مَيْ دَاطِنَّنْ نَ اللَّهْ عَݣَوْتَا؞ نَطَوْكِ مَڟَيِ مَرَرْ غِرْمَ، دُوانْ أَطَغَكُ ذُوَا بَبَّنْ مَڟَيِ؞ نَيِ لَيْڢِے كٜىٰنَنْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, laifi na yi da na ƙasƙantar da kaina, don a ɗaukaka ku, wato, saboda na yi muku bisharar Allah a kyauta?