2 Corinthians 11:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi wa waɗansu ikkilisiyoyi ƙwace ta wurin karɓar taimako daga wurinsu, domin in yi muku hidima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَذَمَ كَمَرْ نَيِ وَ وَطَنْسُ جَمَعَرْ مَاسُبِے ڨُوثٜىٰ دُواْمِنْ إِنْيِ مُكُ حِدِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu ikilisiyoyi na biyan hakkina, sai ka ce ina yi musu ƙwace domin in yi muku hidima.