2 Corinthians 12:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu a shirye nake in ziyarce ku sau na uku, ba zan kuma nawaita muku ba, don ba kayanku nake so ba, ku nake so. Gama ba yara ne da ษ—aukar nauyin iyayensu ba, sai dai iyaye ne da ษ—aukar nauyin yaran.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู•ูู†ูŽ ุงู”ูŽุดูุฑู’ูŠูœู‰ูฐ ุงู•ูู†ู’ ุธููŠูŽุฑู’ุซูœู‰ูฐูƒู ุณูŽูˆู’ ู†ูŽุนููƒู ูŠูŽู†ู’ุฐูุž ุจูŽุฐูŽู†ู’ุณูŽุง ู…ููƒู ูˆูŽู†ู ูƒูŽุงูŠูŽุจูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒููˆ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐุณููˆุงู’ุŒ ุจูŽูƒูุทูู†ู’ูƒูุจูŽุž ุบูŽู…ูŽุง ุจูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ูŠูŽุงุฑูŽุง ุณูุทูŽูˆู’ูƒู ู†ูŽูˆู’ูŠูู†ู’ ุงู•ููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐู†ู’ุณูุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุงู•ููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุณูุทูŽูˆู’ูƒู ู†ูŽูˆู’ูŠูู†ู’ ูŠูŽุงุฑูŽุงู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, na yi shirin zuwa wurinku, zuwa na uku, ba kuwa zan nauyaya muku ba, don ba abinku nake nema ba, ku nake nema, domin ba yara ne da ษ—aukar nauyin iyayensu ba, sai dai iyaye ne da ษ—aukar nauyin yaran.