2 Corinthians 12:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko tun dฤ can, kuna tsammani muna kฤre kanmu a gare ku ne? A gaban Allah muke magana, kamar waษanda suke cikin Kiristi. ฦaunatattuna, kome da muke yi, muna yi ne don inganta ku ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐุ ุชูููุฏูุง ูููููู ฺูู
ูููู ุซูููฐูู ู
ููู ฺงููุงฺูงูุฑููู ููุงุฑูููฐ ููููู
ู ููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุ ุงูููููู ููููฐ ุดูููุฏูุฑูู
ูุ ู
ููู ฺขูุทููู ุบูุณููููู ุซููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุ ููู
ู ูููุงู ู
ูููฐููููฐููููฐ ู
ูููููุ ููุง ููู ููุทูููุฏู ููููููฐ ฺงูููููุ ู
ููููู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, tun dฤ tsammani kuke yi muna kawo hanzarinmu a gare ku ne? A'a, a gaban Allah muke magana, muna na Almasihu, wannan kuwa duk domin inganta ku ne, ya ku ฦaunatattu.