2 Corinthians 12:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ina tsoro, in na zo, in tarar da ku dabam da yadda nake so, ku ma ku tarar da ni dabam da yadda kuke so. Ina tsoro kada yฤ zama akwai faษa, da kishi, da fushi mai zafi, da tsattsaguwa, da ษata suna, da gulma, da girman kai, da hargitsi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููู ุฌููู ฺููุงูุฑููุงูุ ูููุงูููุซูููุฏู ููุฐููุงูุ ููุชฺูงูููู ุจูุฐููู ุณูุงู
ูููฐูู ุนูููุฏูู ููููููฐุณููุงูุจูุ ูููููู
ู ููุณูุงู
ูููฐูู ุจูุนูููุฏูู ููููููฐุณููุงูุจูุ ุงููููุฌููู ฺููุงูุฑููุงู ุฐูููุชูุฑูุฑู ุฏู ฺขูุทู ุฏู ูููุดู ุฏู ุฐูุงฺขููู ุฑููู ุฏู ุณููุงูููููู ุฏู ูปูุงุชู ุณููู ุฏู ุบูููู
ู ุฏู ุทูุบู ูููู ุฏู ููู
ู ุชูุงุดููู ุญูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina tsoro kada watakila in na zo in same ku ba a yadda nake so ba, ku kuma ku gan ni ba a yadda kuke so ba, ko ma a tarar da jayayya, da kishi, da fushi, da sonkai, da yanke, da tsegunguma, da girmankai, da tashin hankali.