2 Corinthians 12:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kuma san cewa wannan mutum, ko a cikin jiki ne, ko kuma ba a cikin jiki ba, ni dai ban sani ba, amma Allah ne ya sani,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَكُمَ سَنْ مُتُمِنَّنْ، أَنْطَوْكٜىٰشِ ذُوَا سَمَ نَعُكُ، كُواْ يَنَ ثِكِنْ جِكِے نٜىٰ، كُواْ بَثِكِنْ جِكِبَ، بَنْسَنِبَ، اللَّهْ نٜىٰ كَطَيْ يَسَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na kuma san mutumin nan, an ɗauke shi zuwa Firdausi, ko yana a cikin jiki ne, ko ba a cikin jiki ba, ban sani ba, Allah ne masani,