2 Corinthians 12:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
an ɗauke shi ne zuwa aljanna. Ya ji waɗansu abubuwa waɗanda ba zai iya faɗarsu da kalmomi ba, abubuwan da ba a ba wa mutum damar faɗi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثَنْ يَجِ وَطَنْسُ أَلْعَمُرَنْ دَ بَذَاعَ عِيَ ڢَطَا بَ، إِرِنْ وَطَنْدَ طَنْ أَدَمْ بَذَيْ عِيَيِنْ مَغَنَ عَكَيْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya kuma ji waɗansu maganganu, waɗanda ba dama a faɗa, irin ma waɗanda ɗan adam ba shi da izinin faɗa.