2 Corinthians 12:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yi taƙama game da mutum irin wannan, sai dai ni ba zan yi taƙama da kaina ba, sai dai a kan rashin ƙarfina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْيِ تَاڧَمَ عَكَنْ مُتُمِنَّنْ، عَمَّا بَذَنْيِ تَاڧَمَ دَكَيْنَ بَ، سَيْدَيْ عَكَنْ أَبُبُوَنْ دَ سُكَ نُونَ كَاسَوَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yi gadara da mutumin nan kam, amma ba zan yi gadara da kaina ba, sai dai ko da raunanata.