2 Corinthians 12:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da zan so yin gadara ma, ba zan zama wawa ba, gama gaskiya zan faษa. Amma na bar zancen haka, don kada wani ya ษauke ni fiye da yadda yake ganina, ko yadda yake jin maganata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุง ุณููุงู ููููุชูุงฺงูู
ูุ ุจูุฐููู ุฐูู
ู ููุงููุงุจูุ ุฏููุงูู ุฐููู ฺขูุทู ุบูุณููููู ููููฐุ ุนูู
ููุง ุจูุฐููููู ุชูุงฺงูู
ู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุจูุงููุณููุงู ูููู ููุทูููููููฐูู ฺขูููููฐุฏู ููุฏูู ููููููฐ ุบูููููู ุฏู ููุฏูู ููุชููปูุฌู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da zan so yin gadara ma, ba zan zama wawa ba, gama gaskiya zan faษa. Amma na bar zancen haka, don kada wani ya ษauke ni fiye da yadda yake ganina, ko yadda yake jin maganata.