2 Corinthians 12:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ya ce mini, โAlherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ฦarfi ne ake ganin cikar ikona.โ Saboda haka, zan ฦara yin taฦama da farin ciki game da rashin ฦarfina, domin ikon Yesu Kiristi yฤ zauna tare da ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุซูููฐ ู
ููู ยซุงููููุญูููฐุฑููู ูู ุงููุดูููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ุชูููุฌูููฐูู ููุงุณูููุฑููู ุนูููููฐ ุบููููู ุซููููููููฐูู ุฅูููููุงูููุยป ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏู ู
ูุฑููู ุฐููู ฺงูุงุฑู ุชูุงฺงูู
ู ุฏู ููุงุณูููุฑู ูููู ุชูุงูู ุฏููุงูู
ููู ุฅูููููุงูู ุงููููู
ูุณููุญู ููุฐููููู ุชูุฑูููฐุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma ya ce mini, โAlherina yฤ isa, domin ta wajen rashin ฦarfi ake ganin cikar ikona.โ Saboda haka sai ma in ฦara yin alfarma da raunanata da farinciki fiye da na da, domin ikon Almasihu ya zauna a tare da ni.