2 Corinthians 13:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi ya sa nake rubuta waษ—annan abubuwa, saโ€™ad da ba na nan tare da ku, domin saโ€™ad da na zo, kada yฤƒ zama mini tilas in yi muku tsanani a game da nuna ikon nan da Ubangiji ya ba ni saboda ingantawa, ba saboda rushewa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠูŽุณูŽุง ู†ูŽุง ุฑูุจููˆุชูŽ ู…ููƒู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุชูู†ู’ ุจูŽุงู†ูŽู†ูŽู†ู’ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽูƒููˆุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูุฏูŽู†ู’ ู†ูŽุฐููˆุงู’ุŒ ูƒูŽุฏูŽ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู…ูู†ู ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐ ุงู•ูู†ู’ูŠู ู…ููƒู ฺŸูŽู†ูŽู†ู ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู’ู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ูŠูŽุจูŽุงู†ูุŒ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุบูู†ูŽุงูˆูŽุงุŒ ุจูŽุง ู†ูŽุฑูุดูœู‰ูฐูˆูŽุงุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina rubuta wannan ne sa'ad da ba na tare da ku, domin sa'ad da na zo, kada ya zama mini tilas in yi muku tsanani a game da nuna ikon nan da Ubangiji ya ba ni saboda ingantawa, ba saboda rushewa ba.