2 Corinthians 13:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na riga na yi muku gargaɗi sa’ad da nake tare da ku a zuwana na biyu. Yanzu da ba na nan tare da ku, ina maimaita irin gargaɗin nan domin in na zo ba wanda zai kuɓuce wa horon nan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ ذُوَانَ نَبِيُ وُرِنْكُ نَغَرْغَطِے وَطَنْدَ سُكَيِ ذُنُوبِ دَ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰ دُكَ سُدَيْنَ يِنْ ذُنُوبِ؞ يَنْذُ دَ بَانَ نَنْ تَرٜىٰدَكُو، إِنَ مَيْمَيْتَ إِرِنْ غَرْغَطِنَّنْ دُواْمِنْ عِدَنْ نَا ذُواْ بَاوَنْدَ ذَيْ كُٻُثٜىٰ وَهُواْرُواْنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na gargaɗi waɗanda suka yi zunubi a dā, da kuma saura duka, a yanzu kuma da ba na nan ina yi musu gargaɗi, kamar yadda na yi sa'ad da nake nan a zuwana na biyu, cewa in na sāke zuwa ba zan sawwaƙe musu ba.