2 Corinthians 13:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku gwada kanku ku gani ko kuna cikin bangaskiya; ku auna kanku. Ashe, ba ku san cewa Kiristi Yesu yana cikinku ba? Sai ko in kun fฤษi gwajin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺูู ููุฏู ูููููู ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ูููุงู ูููู ุจููู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุซููููู ุงููู
ูููุซูุ ููุฏูููโุบู ุนููููู ููููููุ ุงููุดูููฐุ ุจูููุณููู ุซูููฐูู ุงููููู
ูุณููุญู ูููู ุนูุซููููููู ุจูุ ุงูููู ุจูููุณูููุจูุ ุชููุงูุ ููุฐูู
ู ฺููููขูุงุทู ุงููููููููู ฺ ููุฌูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku jarraba kanku ku gani, ko har yanzu kuna a raye da bangaskiya. Ku riฦa auna kanku. Ashe, ba ku tabbata Almasihu yana a cikinku ba? Sai ko in kun kasa ga gwajin!