2 Corinthians 13:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna adduโa ga Allah kada ku aikata wani laifi. Ba don mutane su gani cewa mun ci gwajin ba ne, aโa, sai dai don ku yi abin da yake daidai, ko da yake zai zama kamar mun fฤษi gwajin ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ููู ุงููุฏููุนู ุบู ุงูููููู ุซูููฐูู ููุฏู ูููู ุงููุจูููุฏู ุจูุฏูููุฏูููุจูุ ุจูุง ุณูุจููุงูุฏู ู
ููู ฺงููุงฺูงูุฑู ู
ูู
ูููุฏู ููููู
ู ููู
ูุฑู ู
ูู ููููฐ ู
ููููู ููุตูุฑูุจูุ ุนูู
ููุง ุฏููุงูู
ููู ููู ูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ู
ููููููููู ู
ูุชูููููฐ ุฐูุงุณู ุบููู ููู
ูุฑู ู
ููู ููุงุณู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma muna roฦon Allah kada ku yi wani mugun abu, ba don mu mu zama kamar mun ci gwajin kawai ba, sai dai domin ku yi abin da yake daidai, ko da yake za ku ga kamar mun kฤsa.