2 Corinthians 13:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Murna muke sa’ad da ba mu da ƙarfi, ku kuwa kuna da ƙarfi. Addu’armu ita ce, ku zama cikakku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُرْنَ مُكٜىٰيِ إِنْ بَامُدَ ڧَرْڢِے، عَمَّا كُو كُوَ كُنَدَ ڧَرْڢِے؞ كُمَ مُنَ أَدُّعَ كُذَمَ ثِكَكُّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama farin ciki muke yi in muna raunana, ku kuna ƙarfafa. Addu'armu ita ce ku kammala.