2 Corinthians 2:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka na yanke shawara ba zan sāke kawo muku ziyara ta ɓacin rai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ نَطَوْكِ نِيَّ عَكَنْ بَذَنْ سَاكٜىٰ ذُوَا وُرِنْكُ إِنْسَاكُ بَڧِنْ ثِكِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ƙudura a raina ba zan sāke zuwa wurinku in sa ku baƙin ciki ba.