2 Corinthians 2:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don kuwa, a wurin Allah mu ƙanshin Kiristi ne cikin waɗanda ake ceto, da kuma waɗanda suke hanyar hallaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا مُو كَمَرْ تُرَارٜىٰ مَيْ ڧَنْشِنٜىٰ وَنْدَ أَلْمَسِيحُ يَمِيڧَوَ اللَّهْ ، وَنْدَ يَبَظُو ثِكِنْ وَطَنْدَ عَكٜىٰ ثٜىٰتُوانْسُ دَ كُمَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَ حَنْيَرْ هَلَّكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don kuwa, a gun Allah mu ne ƙanshin Almasihu a cikin waɗanda ake ceto, da waɗanda suke a hanyar hallaka.