2 Corinthians 2:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ma tallar maganar Allah don riba yadda waษ—ansu mutane da yawa suke yi. A maimakon haka, muna magana cikin Kiristi a gaban Allah da gaskiya, kamar mutanen da aka aika daga Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููˆ ุทูู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ู…ููƒูœู‰ูฐุจูŽุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ูˆูŽุนูŽุธูู†ู’ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ุฑููŠุจูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒููˆุงู’ู…ูุŒ ู…ูู†ูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุงู”ูŽู…ูŽฺŸูŽูŠูู†ู’ู…ู ู†ูŽู…ูŽุงุณู ุญูุฏูู…ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin mu ba kamar mutane da yawa muke ba, masu yi wa Maganar Allah algus, mu kaifi ษ—aya ne, kamar yadda Allah ya umarce mu, haka muke magana a gaban Allah, muna na Almasihu.