2 Corinthians 2:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya jawo baฦin ciki, ba ni kaษai ya jawo wa ba, amma a wani fanni, sai in ce dukanku ne ya jawo wa, ba na faษa haka don in matsa muku lamba ba ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ููุฌููฐููุงู ุจฺูงููู ุซูููุ ุจููููููููฐ ูููู ู
ูููุจูุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ุบูููฐฺขูููฐ ูููู ููุฏููููููู ููููฐุ ุจููููู ุงูููู ฺขูุทู ุญููู ุงูููู ู
ูุงฺู ู
ููู ููู
ูุจู ุจูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma in wani ya jawo baฦin ciki, ba ni kaษai ya jawo wa ba, amma ga wani fanni, sai in ce dukanku ne ya jawo wa, ba tsanantawa nake yi ba.