2 Corinthians 3:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabon kanmu ne kuma muka fara yi? Ko kuwa muna bukatar wasiฦ™un yabo ne zuwa gare ku, ko daga gare ku, kamar yadda waษ—ansu suke yi?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุชููˆุงู’ุŒ ูŠูŽุจููˆุงู†ู’ ูƒูŽู†ู’ู…ู ุฐูŽุงู…ู ฺขูŽุงุฑูŽูŠู ูƒูู…ูŽุŸ ูƒููˆุงู’ ูƒููˆูŽ ู…ูู†ูŽ ู†ูœู‰ูฐู…ูŽู†ู’ ูˆูŽุณููŠฺงูู†ู’ ุดูŽูŠู’ุฏูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ูƒูุŒ ูƒููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ูƒูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุณููƒูœู‰ูฐูŠูุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato, har ila yau, yabon kanmu za mu fara yi kuma? Ko kuwa muna bukatar wasiฦ™un yabo ne zuwa gare ku, ko daga gare ku, kamar yadda waษ—ansu suke yi?